Sarakunan Gargajiya na Najeriya

Sarakunan Gargajiya na Najeriya
Yammacin Afirka a shekara ta 1625 yana nuna manyan jihohin a wancan lokacin. Najeriya ta zamani ta kunshi yankin gabas na wannan yanki, ciki har da Oyo, masarautar Benin (ba ta da alaka da Jamhuriyar Benin ta yanzu ), jihohin Igbo a gabas, da jihohin Hausa / Fulani kamar Katsina da Kano a arewa.

Sarakunan gargajiya na Najeriya galibi sun samo asalin mukamansu ne tun daga masarautu masu zaman kansu ko kuma al'ummomi da suka wanzu kafin samar da Najeriya kasarmu ta yau. Duk da cewa wadannan sarakunan basu da cikakke iko a yanzu, amma duk da haka mutanensu na girmama su kuma suna da tasiri sosai acikin al'umma.

Duk da cewa masu wadanda nnan matsayi suna gudanar da harkokin su na sarauta acikin salo irin na iyayen su da kakannisu, dauka cin huldodinsu da dangantakarsu da gwamnatocin yankunan su da na yankunan Najeriya baki daya na da alaka da irin matsayin manyan Mutanen Nahiyar Turai fiye da kuma irin na sarakunan asali.


© MMXXIII Rich X Search. We shall prevail. All rights reserved. Rich X Search